‘Yawan Musulmin Turai ya kusa dara na Kiristoci’
Ministan Shari’ar kasar Belgium ya shaida wa Majalisar nahiyar Turai cewa yawan Musulmi ya kusa dara na Kiristoci masu kula da addini a nahiyar Turai.