Yaya Kuke Shirye-shiryen Sallah?
Yayin da bukukuwan Karamar Sallah ta gabato, ‘yan Najeriya sun bayyana yadda suke shirye-shirye, musamman a yanayin da ake ciki na tsadar rayuwa. Ga abin da suka shaida wa Aminiya.
Yayin da bukukuwan Karamar Sallah ta gabato, ‘yan Najeriya sun bayyana yadda suke shirye-shirye, musamman a yanayin da ake ciki na tsadar rayuwa.
Ga abin da suka shaida wa Aminiya.