…Yayin da Kolo Toure ya koma Celtic

Dan kwallon baya a kulob din Liberpool Kolo Toure ya samu nasarar komawa kulob din Celtic kamar yadda tsohon kocinsa a Liberpool wanda ya koma yin koci a Celtic Brenden Rodgers ya tabbatar.