Yin Lamurje ko lemon kwalba (3)
A makon jiya ne na yi bayani a kan yadda za a iya tafiyar da karamar harkar yin lamurje, inda na yi magana a kan kayan hadi da sinadarai da mazuban shi kansa lemon.