Yobe na buqatar Naira biliyan 30 don gyara varnar Boko Haram
Gwamnatin Jihar Yobe ta ce tana bukatar Naira biliyan 30 da miliyan 200 domin gyara barnar da rikicin Boko Haram ya haifar ga gine-ginen gwamnati da na daidaikun jama’ar jihar.