Za a bai wa Libya makamai saboda IS

Kasashe 25 ciki har da Amurka sun amince su bai wa gwamnatin hadin kai ta kasar Libya da ke da goyan bayan Majalisar dinkin Duniya makamai, domin hana kungiyar IS kwace karin wata kasa a arewacin Afurka.