Za a dauki almajirai 66 a Makarantar Tsangaya ta Gantsa

Kimanin almajirai 66 ne za su fara karatu a makarantar Tsangaya ta garin Gantsa da ke karamar Hukumar Buji a Jihar Jigawa.