Za a dawo da dokar hana dabbobi yawo a kan titunan Gombe
Gwamnan Jihar Gombe Alhaji Ibrahim Hassan Dankwambo ya sha alwashin dawo da dokar da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taba kafawa fiye da shekara 30 da suka gabata na kama dabbobin da ake sake su a gari suna yawo a kan tituna ba tare da kula da su ba.