Za a fara jigilar maniyyatan bana ranar 22 ga Satumba

Hukumar Hajji ta kasa ta fitar da jadawalin tsare-tsaren aikin Hajjin bana, wanda ya nuna za a fara jigilar maniyyata daga ranar 22 ga watan Satumban mai zuwa.