Za a fitar da sakamakon jarrabawar WAEC ta 2018

Hukumar Shirya Jarrabawa ta Yammacin Afrika (WAEC) ta shirya tsaf don sanar da sakamakon jarrabawar shaidar samun takardar kammala makarantar sakandare (WASSCE) na daliban shekarar 2018 mataki na biyu da suka rubuta. Shugabannin Hukumar WAEC ne suka sanar da hakan a hotal din Transcorps Hilton a Kalaba babban birnin jihar Kuros Riba, a yayin taron […]

Za a fitar da sakamakon jarrabawar WAEC ta 2018

Hukumar Shirya Jarrabawa ta Yammacin Afrika (WAEC) ta shirya tsaf don sanar da sakamakon jarrabawar shaidar samun takardar kammala makarantar sakandare (WASSCE) na daliban shekarar 2018 mataki na biyu da suka rubuta.

Shugabannin Hukumar WAEC ne suka sanar da hakan a hotal din Transcorps Hilton a Kalaba babban birnin jihar Kuros Riba, a yayin taron da aka saba yi na kwamitin kasa wanda Hukumar WAEC ta shirya a jihar.