Za a kaddamar da tashoshin rediyo a jiragen kasa na Indiya
Fasinjojin jiragen kasa a Indiya za su rika kamo tashoshin rediyo a lokacin da suke tafiya, a daidai lokacinh da Hukumar Jiragen kasa ta Indiya ta shirya kaddamar da tashoshin rediyon a jirage dubu. Tashoshin FM din za su fadakar tare da nishadantar da fasinjojin.