Za a karrama Ali Nuhu a bikin BON Awards 2017

Za a karrama fitaccen jarumin fina-finan Hausa, Ali Nuhu yayin bikin Gasar Best of Nollywood (BON) Awards 2017 da za a gudanar a ranar Asabar 16 ga Disamba, 2017 a garin Abekuta da ke Jihar Ogun. Sauran ’yan fim xin da za a yi karramawar musamman xin sun haxa da jaruma  Omotola Jalade-Ekehinde da darakta […]

Za a karrama Ali Nuhu a bikin BON Awards 2017