Za a kashe miliyoyin Dala domin yaki da veraye a New Zealand
Kasar New Zealand ta kaddamar da wani shiri don ganin bayan beraye kimanin dubu 200 a wasu tsibirai da ke kasar.