Za a nemi Kannywood a rasa in dai… —Naburaska
Ma’anar sunan Naburaska da kuma abubuwan da ke neman ruguza masana’antar Kannywood.
Mustapha Badamasi, wanda aka fi sani da Mustapha Naburaska, na cikin mutanen da suka amfana sosai da harkar fina-finai ta Kannywood.
Sai dai kuma ya yi gargadin cewa harkar na daf da durkushewa.
An ce waka a bakin mai ita ta fi dadi, don haka ku kalli wannan hirar ta bidiyo ku ji wannan, da ma ma’anar sunan Naburaska.