Za a rufe gidajen yari saboda karancin fursunoni

Kasar Netherlands za ta rufe gidajen yari 19 nan da ’yan shekaru masu zuwa sakamakon karancin fursunoni da kuma yawan kudin da ake kashewa wajen kula da su.