Za a samar da kwaroron roba dubu 450 a gasar Olamfik ta bana

Kimanin kwaroron roba (Condom) dubu 450 ne ake sa ran za a raba wa ’yan wasan da za su halarci gasar Olamfik da za ta gudana a Brazil a bana.

Boko Haram sun ƙone makarantu a Borno

Har yanzu ’yan bindiga ba su saki matar Manjo Janar Rabe ba

An binne gawar Manjo Janar Rabe a Katsina

Wasu tsiraru ne ke rura matsalar tsaro a Najeriya — Christopher Musa