Za a takaita zirga-zirgar abin hawa ranar zabe

Mukaddashin Sufeta Janar na ‘yan sandan Najeriya Mohammed Adamu ya bayar da umarnin takaita zirga-zirgar abin hawa ranar Asabar 16 ga Fabirairu 2019 daga karfe 6 na safe zuwa 6 na yamma. Kakakin hukumar ‘yan sanda kuma mataimakin Kwamishinan ‘yan sanda Frank Mba ne ya fitar da sanarwar a yau Alhamis.    

Za a takaita zirga-zirgar abin hawa ranar zabe

Sufeto Janar Adamu Abubakar Muhammad

Mukaddashin Sufeta Janar na ‘yan sandan Najeriya Mohammed Adamu ya bayar da umarnin takaita zirga-zirgar abin hawa ranar Asabar 16 ga Fabirairu 2019 daga karfe 6 na safe zuwa 6 na yamma.

Kakakin hukumar ‘yan sanda kuma mataimakin Kwamishinan ‘yan sanda Frank Mba ne ya fitar da sanarwar a yau Alhamis.

 

 

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta