Za a yi wa shanu miliyan uku huji a Neja
Fiye da shanu miliyan uku ne gwamntin Jihar Neja ke sa ran yi wa allurar rigakafin kamuwa da cututtukan da za su iya yi musu illa a tsawon mako biyu da za a dauka ana gudanar da shirin a duk fadin jihar.