Za a yi wa yaro marar mazakuta aiki kan Naira dubu 800

Wani yaro mai shekara tara mai suna Sirajo Sahabi da a ka haifa ba mazakuta na dakon yi masa aiki karo na hudu domin fito da mazakutar wadda wani rami ne kawai a saman inda ya kamata a samu mazakutar