Za ka iya watsi da sakamakon zaben da aka yi maka ta hanyar magudi?3

Kwanakin baya wani mai takarar kansila a Jihar Kwara, a karkashin jam’iyyar PDP ya ki yarda da zaben da aka yi masa, saboda ya hakkake cewa abokin takararsa na jam’iyyar APC ne ya ci zaben, amma sai aka yi magudi aka juyar da sakamakon.  Filin muhawara ya leka wasu jihohi don jin ra’ayin wasu jama’a […]

Za ka iya watsi da sakamakon zaben da aka yi maka ta hanyar magudi?3
Za ka iya watsi da sakamakon zaben da aka yi maka ta hanyar magudi?3

Kwanakin baya wani mai takarar kansila a Jihar Kwara, a karkashin jam’iyyar PDP ya ki yarda da zaben da aka yi masa, saboda ya hakkake cewa abokin takararsa na jam’iyyar APC ne ya ci zaben, amma sai aka yi magudi aka juyar da sakamakon.  Filin muhawara ya leka wasu jihohi don jin ra’ayin wasu jama’a kan ko mutum zai iya watsi da sakamakon zaben da aka yi masa ta hanyar magudi?  Ga dai yadda ra’ayoyin suka nuna, kamar haka:

Gaskiya ko ni zan iya kin zaben -Hajiya Halima
Hajiya Halima Sabo Azare: Gaskiya ko ni zan iya kin zaben da aka yi min, idan na tabbatar ban tabuka abin a-zo-a-gani ba, don a ba wanda jama’a suka zaba. Hakan shi ne kwanciyar hankalina, musamman idan har mutane ba ni suka zaba ba, rayuwata za ta iya zama cikin hatsari wajen wakiltar wadanda ba sa kaunata.

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga sun sace mai unguwa a Kaduna

A wata 19 Tinubu ya ciyo bashin tiriliyan 50

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno