Za ka iya watsi da sakamakon zaben da aka yi maka ta hanyar magudi?5

Kwanakin baya wani mai takarar kansila a Jihar Kwara, a karkashin jam’iyyar PDP ya ki yarda da zaben da aka yi masa, saboda ya hakkake cewa abokin takararsa na jam’iyyar APC ne ya ci zaben, amma sai aka yi magudi aka juyar da sakamakon.  Filin muhawara ya leka wasu jihohi don jin ra’ayin wasu jama’a […]

Za ka iya watsi da sakamakon zaben da aka yi maka ta hanyar magudi?5
Za ka iya watsi da sakamakon zaben da aka yi maka ta hanyar magudi?5

Kwanakin baya wani mai takarar kansila a Jihar Kwara, a karkashin jam’iyyar PDP ya ki yarda da zaben da aka yi masa, saboda ya hakkake cewa abokin takararsa na jam’iyyar APC ne ya ci zaben, amma sai aka yi magudi aka juyar da sakamakon.  Filin muhawara ya leka wasu jihohi don jin ra’ayin wasu jama’a kan ko mutum zai iya watsi da sakamakon zaben da aka yi masa ta hanyar magudi?  Ga dai yadda ra’ayoyin suka nuna, kamar haka:

Ba zan karba ba, zan yi watsi da wannan zaben -Hajiya Hausi

Hajiya Hausi Mai-Gumi: Ni ra’ayina shi ne ba zan karba ba, zan yi watsi da wannan zaben saboda na san babu gaskiya da adalci a cikinsa. Rashin gaskiya shi ne ya jefa mutanen kasar nan cikin halin da ake ciki, musamman tun aka ce gyara ake so a yi to bai dace a ce duk wani dan siyasa ya rika yarda ana amsar abin da ya san jama’a ba su zabe shi ba.

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga sun sace mai unguwa a Kaduna

A wata 19 Tinubu ya ciyo bashin tiriliyan 50

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno