Za mu bai wa ilimin nakasassu muhimmanci – Dokta Bobboyi
Sabon Shugaban Hukumar Ilimi Bai-daya ta kasa, Dokta Hamid Bobboyi, ya ce hukumar za ta bai wa ilimin nakasassu muhimmanci don tabbatar da an inganta rayuwarsu a cikin al’umma.