Zaben 2019: Atiku ya fadi rumfar zabensa

Dan takarar shugaban kasar Najeriya na jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya fadi rumfar zabensa, yayin da abokin takararsa na jam’iyyar APC Muhammadu Buhari ya yi nasara. Atiku ya samu kuri’u 167 yayin da Buhari ya samu kuri’u 186 a rumfar zabe ta unguwar Ajiya a Yola rumfa mai lamba 012, rumfar da Atiku ya […]

Zaben 2019: Atiku ya fadi rumfar zabensa

Dan takarar shugaban kasar Najeriya na jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya fadi rumfar zabensa, yayin da abokin takararsa na jam’iyyar APC Muhammadu Buhari ya yi nasara.

Atiku ya samu kuri’u 167 yayin da Buhari ya samu kuri’u 186 a rumfar zabe ta unguwar Ajiya a Yola rumfa mai lamba 012, rumfar da Atiku ya kada kuri’arsa a jihar Adamawa.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta