Zaben 2019: Buhari ya nada Tinubu a matsayin Shugaban kamfen

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce, Uban jam`iyya mai mulkin Najeriya ta APC, tsohon Gwamnan Legas Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, shi ne zai jagorancin ragamar kamfen din takarar shugabancin Najeriya da yake nema a karo na biyu. Shugaba Buhari ya bayyana hakan ne a yau Litinin yayin kaddamar da kamfen dinsa da aka yi a […]

Zaben 2019: Buhari ya nada Tinubu a matsayin Shugaban kamfen

Tinubu da Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce, Uban jam`iyya mai mulkin Najeriya ta APC, tsohon Gwamnan Legas Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, shi ne zai jagorancin ragamar kamfen din takarar shugabancin Najeriya da yake nema a karo na biyu.

Shugaba Buhari ya bayyana hakan ne a yau Litinin yayin kaddamar da kamfen dinsa da aka yi a Abuja.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta