Zaben 2019: EFCC ta yi gargadin cewa akwai dalolin jabu

Hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya EFCC ta yi gargadin cewa akwai dalolin jabu da ke yawo a cikin kasar don shirin zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar tarayya da za a yi ranar Asabar. Mukaddashin shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu ya fitar da sanarwar bayan bayanan sirri da […]

Zaben 2019: EFCC ta yi gargadin cewa akwai dalolin jabu

Hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya EFCC ta yi gargadin cewa akwai dalolin jabu da ke yawo a cikin kasar don shirin zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar tarayya da za a yi ranar Asabar.

Mukaddashin shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu ya fitar da sanarwar bayan bayanan sirri da hukumar ta samu yayin shirin gudanar da zaben ranar Asabar.

Hukumar EFCC ta bukaci ‘yan canji su yi taka-tsantsan a harkar kasuwancin su.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta