Zaben Anambara: Ko INEC za ta iya gudanar da sahihin zabe a 2015?3

Ya zuwa yanzu dai kowa ya ji ko yana sane da yadda aka gudanar da zaben Jihar Anambara da irin tirka-tirkar da ta bayyana. Abin tambaya a nan shi ne, idan muka yi la’akari da wannan zabe, ko INEC za ta iya gudanar da sahihi kuma amsasshen zabe a 2015? Wakilanmu sun tuntubi mutane kuma […]

Zaben Anambara: Ko INEC za ta iya gudanar da sahihin zabe a 2015?3
Zaben Anambara: Ko INEC za ta iya gudanar da sahihin zabe a 2015?3

Ya zuwa yanzu dai kowa ya ji ko yana sane da yadda aka gudanar da zaben Jihar Anambara da irin tirka-tirkar da ta bayyana. Abin tambaya a nan shi ne, idan muka yi la’akari da wannan zabe, ko INEC za ta iya gudanar da sahihi kuma amsasshen zabe a 2015? Wakilanmu sun tuntubi mutane kuma ga abin da suke cewa:

Babu alamar INEC za ta iya – Yahya Baba
Kabir Yayo Ali, a Ibadan

Yahya Baba Kutunga: “Babu alamar da ta nuna cewa INEC za ta yi zaben adalci da gaskiya a 2015, sai dai kawai jama’a su fito su kwatar wa kansu ’yanci ta hanyar a-kasa-a-tsare. Idan ka lura sosai, za ga gane cewa zaben da INEC ta gudanar a Jihar Anambra, ya yi kama da na 2011. Tun kafin a yi zabe a tabbatar da an yi maganin komai a wuraren da aka gano, ana shirin yin magudi domin a yi zabe baki daya amma ba zaben raba gardama irin wanda aka yi a Jihar Anambra ba.”

DAGA LARABA: Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya

Fitaccen ɗan kasuwar Kebbi, BLB ya rasu yana da shekara 54

Zaɓen Ondo: Ɗan takarar PDP ya garzaya kotu

Sarakunan gargajiya ba sa tsoron gwamnoni — Sarkin Musulmi