Zaben Anambara: Ko INEC za ta iya gudanar da sahihin zabe a 2015?6

Ya zuwa yanzu dai kowa ya ji ko yana sane da yadda aka gudanar da zaben Jihar Anambara da irin tirka-tirkar da ta bayyana. Abin tambaya a nan shi ne, idan muka yi la’akari da wannan zabe, ko INEC za ta iya gudanar da sahihi kuma amsasshen zabe a 2015? Wakilanmu sun tuntubi mutane kuma […]

Zaben Anambara: Ko INEC za ta iya gudanar da sahihin zabe a 2015?6
Zaben Anambara: Ko INEC za ta iya gudanar da sahihin zabe a 2015?6

Ya zuwa yanzu dai kowa ya ji ko yana sane da yadda aka gudanar da zaben Jihar Anambara da irin tirka-tirkar da ta bayyana. Abin tambaya a nan shi ne, idan muka yi la’akari da wannan zabe, ko INEC za ta iya gudanar da sahihi kuma amsasshen zabe a 2015? Wakilanmu sun tuntubi mutane kuma ga abin da suke cewa:

Abin da kamar wuya – Rabi’u Sa’idu
Hussaini Isah, a Jos

Rabi’u Sa’idu: “Abin da kamar wuya hukumar zabe ta kasa ta iya gudanar da zaben 2015 sahihi, ganin yadda aka gudanar da zaben Jihar Anambara. Don haka dole ne sai INEC ta kara zage damtse kafin ta iya gudanar da zaben 2015. Domin jiha daya ma hukumar zaben ta kasa
gudanar da zabenta, balle kuma a ce jihohi guda 36.”

DAGA LARABA: Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya

Fitaccen ɗan kasuwar Kebbi, BLB ya rasu yana da shekara 54

Zaɓen Ondo: Ɗan takarar PDP ya garzaya kotu

Sarakunan gargajiya ba sa tsoron gwamnoni — Sarkin Musulmi