ZABEN BAYELSA: Mataimakin Dan takarar Gwamnan PDP ya kada kuri’arsa

Mataimakin Dan takarar Gwamna na jam’iyyar PDP a Jihar Bayelsa Sanata Lawrence Ewhrudjakpo, ya kada kuri’arsa a mazabar Ofoni ward 4, cibiyar zabe ta Unit 6, Karamar hukumar Sagbama ta jihar. Hoto: Bassey Willie, Yenagoa

ZABEN BAYELSA: Mataimakin Dan takarar Gwamnan PDP ya kada kuri’arsa

Mataimakin Dan takarar Gwamna na jam’iyyar PDP a Jihar Bayelsa Sanata Lawrence Ewhrudjakpo, ya kada kuri’arsa a mazabar Ofoni ward 4, cibiyar zabe ta Unit 6, Karamar hukumar Sagbama ta jihar.

Hoto: Bassey Willie, Yenagoa