ZABEN BAYELSA: Rumfar zabe ta gamu da cikas saboda ambaliyar ruwa
Saboda ambaliyar ruwa a rumfunan zabe na unit 1 zuwa ta 4 a mazabar Sampou 6, da ke Karamar Hukumar Kolokuma/Opokuma a jihar Bayelsa. A yanzu ake fara zaben a duk runfunan mazabun sanadiyyar ambaliyar ruwa. Wannan cikin mazabar Sanata Douye Diri. Kamar yadda wakilinmu ya Bassey Willie, Yenagoa ya sanar.
Bassey Willie, a Yenagoa
Saboda ambaliyar ruwa a rumfunan zabe na unit 1 zuwa ta 4 a mazabar Sampou 6, da ke Karamar Hukumar Kolokuma/Opokuma a jihar Bayelsa. A yanzu ake fara zaben a duk runfunan mazabun sanadiyyar ambaliyar ruwa. Wannan cikin mazabar Sanata Douye Diri.
Kamar yadda wakilinmu ya Bassey Willie, Yenagoa ya sanar.

