Zaben Chadi: Ana ci gaba da kidayar kuri’u

kidayar kuri’un wasu mazabu a babban birnin kasar Chadi N’Djamena ya gudana a cikin wani yanayi mai zafi tsakanin mabiya jam’iyyun siyasa daban-daban da kuma wakilan jam’iyyun a mazabun, bayan kammala gudanar da zabe ranar Lahadi.