Zaben Ghana gwajin dafi ne ga dimokuradiyyar Afirka

Zaben shugaban kasar Ghana da za a gudanar a yau, zai gwada natsuwar al’ummar kasar, a yankin Afirka da aka saba yin juyin mulki.