Zaben Gwamna: PDP ce ta lashe rumfar zaben Shekarau
Jam’iyyar PDP a Mazabar Giginyu ta samu nasar da kuri`a 143 akan abokiyar karawarta jam`iyyar APC wacce ta samu kuri`a 91 a zaben Gwamna da aka gudanar a yau din man. Mazabar Giginyu ita ce mazabar tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma zababben Sanatan Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau.
Jam’iyyar PDP a Mazabar Giginyu ta samu nasar da kuri`a 143 akan abokiyar karawarta jam`iyyar APC wacce ta samu kuri`a 91 a zaben Gwamna da aka gudanar a yau din man.
Mazabar Giginyu ita ce mazabar tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma zababben Sanatan Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau.