Zainab Indomie ta qaryata batun an yanke mata qafa

Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Zainab Abdullahi (Indomie) ta qaryata jita-jitar da ake yaxawa cewa an yanke mata qafar hagu, sakamakon haxarin motar da ta yi daga Abuja zuwa Kaduna.