Zaki ya kashe matashiya a North Carolina

Zaki ya kashe wata matashiya, zakin ya far mata a wani gandun daji da ke jihar North Carolina ta lasar Amurka. Kwana goma ke nan da matashiyar Alexandra Black ‘yar shekara 22 ta fara aiki a cibiyar da ke Burlington, kafin wannan zaki ya kashe ta. Zakin ya kubce ne daga dakin da aka killace […]

Zaki ya kashe matashiya a North Carolina

Zaki ya kashe wata matashiya, zakin ya far mata a wani gandun daji da ke jihar North Carolina ta lasar Amurka.

Kwana goma ke nan da matashiyar Alexandra Black ‘yar shekara 22 ta fara aiki a cibiyar da ke Burlington, kafin wannan zaki ya kashe ta.

Zakin ya kubce ne daga dakin da aka killace shi lokacin da ake share kewayensa.

An harbe zakin ya mutu bayan kokarin sumar da shi ya ci tura.

Daga bbc.com

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta