Zakzaky na iya jagorantar tawayen da ya fi na Boko Haram haxari – Xan uwansa
Malam Sani Yakubu yayan Sheikh Ibrahim Zakzaky ne jagoran kungiyar IMN ta mabiya Shi’a. a Tattaunawarsa da Aminiya ya bayyana irin yadda dangantaka ta gudana a tsakaninsu da jagoran ’yan Shi’ar tun daga yarinta da dalilin da ya sa suka wargaje: