Zakzaky yana neman diyyar Naira biliyan uku daga gwamnati da sojoji
Shugaban kungiyar Shi’a ta Harkar Musulunci a Najeriya (IMN), Sheikh Ibraheem Zakzaky wanda yake tsare a hannun hukuma, ya kai Gwamnatin Tarayya da Rundunar Sojin kasa da Babban Hafsan Sojin kasa da wasu gaban Babbar Kotun Tarayya yana neman diyyar Naira biliyan uku daga gare su.