Zama soja ne burina – Yaron da aka kwakule wa idanu
Yaron nan da matsafa suka kwakule wa idanu a Zariya Abubakar Sadik Usman ya ce babban burinsa shi ne ya zama soja bayan kammala karatonsa.