Zaman lafiya ya fara kankama a Damaturu

Bayan daukar lokaci ana fama da hare-hare ’yan bindiga yanzu zaman lafiya ya fara kankama a garin Damaturu hedkwatar Jihar Yobe.