Zamfarawa

Buba da Ilu Zamfarawa ne, abokan juna, suka zauna, suna hira. Can sai Ilu ya ce: “Buba in ka tsinci jikkar kudi, nawa kaka ba ni?” sai Buba ya ce: “Ilu taro ni ka ba ka walla.” Ilu ya ce: “Buba ka ba ni taro mana tun da jikkar kudin ta maigidanku ta?” Sai Buba […]

Zamfarawa
Zamfarawa

Buba da Ilu Zamfarawa ne, abokan juna, suka zauna, suna hira. Can sai Ilu ya ce: “Buba in ka tsinci jikkar kudi, nawa kaka ba ni?” sai Buba ya ce: “Ilu taro ni ka ba ka walla.” Ilu ya ce: “Buba ka ba ni taro mana tun da jikkar kudin ta maigidanku ta?” Sai Buba ya ce: “Kai taron na maigidankuna?” Sai fada ya kaure a tsakaninsu, su ne har gaban alkali.

Daga Amiru Isa Bakori, 07068147933