Zan aiwatar da kyakkyawan shirina kafin wa’adina ya kare -Gwamna Almakura
Gwamna Umaru Tanko Almakura na Jihar Nasarawa ya ce gwamnatinsa za ta kara kaimi wajen gudanar da mahimman ayyukan cigaba a fadin jihar