Zan tsarkake harkar fim a Jihar Sakkwato- Sabon Shugaban ‘yan wasan Hausa na Jihar Sakkwato

A kwanakin baya aka gudanar da zaben kungiyar wasan kwaikwayo ta Jihar Sakkwato, inda Allah Ya bai wa Auwal Muhammad Haliru nasarar zama sabon Shugaban kungiyar.