Zan tsaya takara a zaben 2019- Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sanar da cewa zai sake tsayawa takarar a zaben 2019 domin ci gaba da shugabancin kasar. Mai taimakawa shugaban na musamman kan yada labarai a shafukan sada zumunta Bashir Ahmad ne ya sanar da hakan a shafinsa na Twitter da Facebook.  

Zan tsaya takara a zaben 2019- Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sanar da cewa zai sake tsayawa takarar a zaben 2019 domin ci gaba da shugabancin kasar.

Mai taimakawa shugaban na musamman kan yada labarai a shafukan sada zumunta Bashir Ahmad ne ya sanar da hakan a shafinsa na Twitter da Facebook.