Zan yi takarar Gwamnan Jihar Kaduna – Ramalan Yero

Gwamnan jihar Kaduna Mukhtar Ramalan Yero ya mika takardar neman zama dan takarar Gwamnan Jihar a ofishin Jam’iyyar PDP da ke garin Kaduna.Da yake bayani a lokacin da yake furta niyyarsa a ofishin jam’iyyar, Gwamna Ramalan Yero ya ce ya yi haka ne a saboda irin kiraye-kirayen da mutanen Jihar Kaduna suke yi ta yi […]

Zan yi takarar Gwamnan Jihar Kaduna – Ramalan Yero
Zan yi takarar Gwamnan Jihar Kaduna – Ramalan Yero

Gwamnan jihar Kaduna Mukhtar Ramalan Yero ya mika takardar neman zama dan takarar Gwamnan Jihar a ofishin Jam’iyyar PDP da ke garin Kaduna.
Da yake bayani a lokacin da yake furta niyyarsa a ofishin jam’iyyar, Gwamna Ramalan Yero ya ce ya yi haka ne a saboda irin kiraye-kirayen da mutanen Jihar Kaduna suke yi ta yi masa na ya fito takarar Gwamnan Jihar a     zaben 2015 domin ya ci gaba da aikin gyara Jihar Kaduna da yake yi.