Zanga-zanga

Wani ustazu ne ya jagoranci zanga-zanga, magoya bayansa suna ta hargowa cikin kaimi. Can ba su yi aune ba sai suka ci karo da jami’an tsaro kowa da bindiga. Sai jagorar zanga-zanga ya ci birki, ya fara nade kafar wando. Sai sauran masu binsa suka ce: “Ustaz, inji dai ba gudu za ka yi ba?” […]

Zanga-zanga
Zanga-zanga

Wani ustazu ne ya jagoranci zanga-zanga, magoya bayansa suna ta hargowa cikin kaimi. Can ba su yi aune ba sai suka ci karo da jami’an tsaro kowa da bindiga. Sai jagorar zanga-zanga ya ci birki, ya fara nade kafar wando. Sai sauran masu binsa suka ce: “Ustaz, inji dai ba gudu za ka yi ba?” Cikin kakkausar murya ya ce: “Insha Allah!”
Daga Hussaini Muhammad Binanchi da Isa Kwafsi 08087436699

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga sun sace mai unguwa a Kaduna

A wata 19 Tinubu ya ciyo bashin tiriliyan 50

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno