Zanga-zangar Jami’ar Nasarawa: Gwamnati ta dakatar da shugaban hukumar ruwa
Gwamnatin Jihar Nasarawa ta soma bincike kan zanga-zangar da daliban Jami’ar Jihar da ke Keffi suka gudanar a makon jiya domin gano musabbabin zanga-zangar