Zanga-zangar ma’aikata ta hana zaman ‘yan majalisu

Sakamakon zanga-zangar  da ma’aikatan majalisar dokokin Najeriya suka yi a yau Talata ta dakatar da zaman majalisar dattawa da na ‘yan majalisar wakilan tarayyar Najeriya. Ma’aikatan dai sun tare kofofin shiga zauren majalisun biyu ne inda suka yi cincirindo a kofofin shiga zauren. Ana tsammanin ‘yan majalisar dattawa su fara zaman su da misalin karfe […]

Zanga-zangar ma’aikata ta hana zaman ‘yan majalisu

Sakamakon zanga-zangar  da ma’aikatan majalisar dokokin Najeriya suka yi a yau Talata ta dakatar da zaman majalisar dattawa da na ‘yan majalisar wakilan tarayyar Najeriya.

Ma’aikatan dai sun tare kofofin shiga zauren majalisun biyu ne inda suka yi cincirindo a kofofin shiga zauren.

Ana tsammanin ‘yan majalisar dattawa su fara zaman su da misalin karfe 10:30 na safe yayin da ‘yan majalisar wakilai su kuma da karfe 11:00,  amma har zuwa karfe 12:40 na rana babu dan majalisar da ya shiga zaurukan.