Zargowa

A farkon shekarar 2015, lokacin da yakin neman zaben shugabancin kasar nan ya yi zafi ainun, wadansu  takadararrun yankin Neja Delta, irin su Mujahid Asari Dokubo da kuma Tompolo, sun fito fili kiri-kiri, suka ce muddin aka kayar da gwarzonsu, kuma dan uwansu, Shugaba Goodluck Jonathan, to Najeriya za ta yi wa kowa kunci, kuma […]

Zargowa
Zargowa

A farkon shekarar 2015, lokacin da yakin neman zaben shugabancin kasar nan ya yi zafi ainun, wadansu  takadararrun yankin Neja Delta, irin su Mujahid Asari Dokubo da kuma Tompolo, sun fito fili kiri-kiri, suka ce muddin aka kayar da gwarzonsu, kuma dan uwansu, Shugaba Goodluck Jonathan, to Najeriya za ta yi wa kowa kunci, kuma na lahira zai fi al’ummomin cikinta jin dadi, domin kuwa za su tsokalo sama da kara, ta fado, ta murkushe kowa.

Davido zai bai wa marayu tallafin N300m a Najeriya

Ba mu yanke hukunci kan ƙudirin harajin Tinubu ba — Abbas

Masu garkuwa da mutane na neman N10m kan manoma 6 a Taraba

Hotunan Gobarar Kasuwar Laranto da ke Jos