Zaunar da Fulani wuri daya abu ne mai wuya – Sanata Aruwa

Shi kuwa Sanata Ahmed Aruwa wani manomi da yake da kebantaccen wurin kiwo irin na zamani a Kaduna, cewa ya yi batun kebance dabbobin da makiya  abu ne da ba zai yiwu ba, saboda mutane ne da ba su saba da zama waje guda ba.