Zaven shugabannin PDP ya jawo varaka a tsakanin ’ya’yanta a Neja
Tun lokacin da aka gudanar da zaven Jam’iyyar PDP reshen Jihar Neja dangantaka ta yi tsami tsakanin ’ya’yan jam’iyyar inda aka samu vangarori guda biyu,