Zazzaɓin ‘Dengue’: Haɗarin Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cutar

Hukumar Lafiya ta Duniya ta lissafa zazzaɓin Dengue cikin cutuka masu barazana ga bil’adama a fadin duniya.

Zazzaɓin ‘Dengue’: Haɗarin Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cutar

Bayanai sun ce cutar Dengue ta fara ɓulla ne a shekarun 1950

Hukumar Lafiya ta Duniya ta lissafa zazzaɓin Dengue cikin cutuka masu barazana ga bil’adama a fadin duniya.

A ’yan kwanakin nan cibiyar yaƙi da cutuka masu yaɗuwa ta Najeriya (NCDC) ta ce ana zargin sama da mutum 71 sun kamu da zazzaɓin Dengue, tuni kuma aka tabbatar cewa wasu 13 sun harbu da ita a Jihar Sakkwato.

Shirin Najeriya a Yau ya mai da hankali kan matakan da ya kamata ku dauka na kariya da kuma wasu abubuwan da ya kamata ku sani kan cutar Dengue.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan